<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><lyrics>[V1]
 1) Ku tashi mu falka mu bar barci (2x)
 Masu bi ku tashi mu falka mu bar barci
 Ku tashi mu falka mu masu bi yau
 Ku tashi mu falka mu bar barci } (2x)

[V2]
 2) Sun bar aikin Allah suna barci (2x)
 Masu bi mun bar aikin Allah muna barci
 Mun bar aikin Allah masu bi fa yau
 Mun bar aikin Allah muna barci.

[V3]
 3) Mun bar aikin Allah muna barci (2x)
 Masu bi mun bar aikin Allah muna barci
 Mun bar aikin Allah masu bi fa yau
 Mun bar aikin Allah muna barci.

[V4]
 4) Sun bar bishara suna barci  (2x)
 Pastoci sun bar bishara suna barci
 Sun bar bisharar Allah mai iko
 Sun bar bishara suna barci.

[V5]
 5) Sun bar zumunta suna barci (2x)
 Mataye sun bar zumunta suna barci
 Sun barzumunta matayen mu yau
 Sun bar zumunta suna barci.

[V6]
 6) Mu tashi ga aiki mu bar barci (2x)
 Masu bi mu tashi ga aiki mu bar barci
 Mu tashi ga aiki, aikin bishara
 Mu tashi ga aiki mu bar barci.</lyrics>
<title>Ku Tashi Mu Falka Mu Bar Barci LW453</title>
<hymn_number>453</hymn_number>
</song>